Kashim Shettima
Kungiyar APC North Central Forum ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed kan batun sauya Kashim Shettima gabanin zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Malamin addinin Kirista, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Bola Tinubu kan zargin sauya mataimakinsa, Kashim Shettima kamar yadda ake yawan yadawa kafin 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya halarci jana'izar Sarkin Zuru Janar Sani Sami. Sarkin Musulmi, Sanusi II, gwamnan Kebbi sun hallara.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ba kishin kasa ne ya sanya Babachir Lawal ke tsananin adawa da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba.
Kungiyar NENF ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan wanda ya kamata ya zama mataimakinsa a zaben 2027. Ta bukaci a ajiye Kashim Shettima.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya sanar da sabon shirin da zai horar da matasa miliyan 20 daga nan zuwa 2030, za su kware a fannoni daban-daban.
Shugaban kungiyar APC a yankin Arewa maso Tsakiya, Hon. Saleh Zazzaga yayi magana kan yiwuwar mai girma Bola Tinubu ya ajiye mataimakinsa Kashim Shettima.
'Yan jam'iyyar ADC sun yi martani kan cewa da Bola Tinubu ya ce suna cikin rudani. Ofishin Atiku Abubakar ya ce ya kamata Tinubu ya magance matsalar shi da Shettima.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cikakken goyon bayansa ga magajinsa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kuma godewa Tinubu.
Kashim Shettima
Samu kari