![Jam'iyyar PDP ta yi rashin babban jigo, tsohon gwamna ya kama gabansa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/ee00ff26b6ddc189.jpeg?v=1)
Emeka Ihedioha
![Jam'iyyar PDP ta yi rashin babban jigo, tsohon gwamna ya kama gabansa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/ee00ff26b6ddc189.jpeg?v=1)
![Rai Bakon Duniya: Mahaifiyar Wani Tsohon Gwamna Ta Rigamu Gidan Gaskiya Tana Da Shekara 90](https://cdn.legit.ng/images/560x315/4a5a7c869f8c99fb.jpeg?v=1)
![Ana rade-radin Atiku zai dauki mutumin Tambuwal a matsayin ‘dan takarar mataimaki](https://cdn.legit.ng/images/360x203/3c53fc8ec162fc83.jpeg?v=1)
![Gwamna Uzodinma ya fallasa ‘ta’adin’ da Okorocha ya yi a lokacin da yake mulki](https://cdn.legit.ng/images/360x203/ec60f0341d30af7d.jpeg?v=1)
![Babu zaman lafiya, Jam’iyya ta kira babban taro, Shugabannin APC sun ki zuwa](https://cdn.legit.ng/images/360x203/14a9853657bb8840.jpeg?v=1)
![Rikicin cikin-gida: Yadda Gwamnamu yayi wa PDP aiki a zaben da aka yi – ‘Dan takarar APC](https://cdn.legit.ng/images/360x203/ff2b246f810d7b59.jpeg?v=1)
![An kama tsohon Gwamna ya na damfara da sunan wani Ministan Buhari](https://cdn.legit.ng/images/190x107/121f76e1330d98ad.jpeg?v=1)
Shugaban ‘Yan Sanda ya gurfanar da Ikedi Ohakim a gaban kotu. Ana tuhumar Ohakim da laifin sata da karya da sunan Ministan ayyuka da gidaje, Raji Fashola SAN.
![An fara kutun-kutun na tsige Gwamnan APC watanni 6 da hawansa mulki](https://cdn.legit.ng/images/190x107/ff2b246f810d7b59.jpeg?v=1)
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
![PDP: Akwai hanyoyi birjik da za mu bi mu karbe kujerar Gwamna a Jihar Imo](https://cdn.legit.ng/images/190x107/ec35ae07eebd5294.jpeg?v=1)
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
![PDP ta tashi da azumin kwanaki 7 saboda neman karbe kujerar Gwamna daga hannun APC](https://cdn.legit.ng/images/190x107/ec35ae07eebd5294.jpeg?v=1)
Jam’iyyar PDP ta na so a dawowa Gwamna Ihedioha kujerarsa bayan hukuncin kotun koli da aka yi a watan jiya. PDP ta na so kotu ta dawo ta ba PDP gaskiya a shari’ar.
![BZF ta ce Hope Uzodinma ya sauka daga kujerar Gwamna nan da makonni 2](https://cdn.legit.ng/images/190x107/21663500609f5d22.jpeg?v=1)
A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.
![Yadda Inyamuran PDP su ke yunkurin kifar da Gwamnatin Buhari – Gwamnan Imo](https://cdn.legit.ng/images/190x107/17468f47260314f8.jpeg?v=1)
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
![Yadda Jami’an EFCC su ka dura layin zabe ana tsakiyar sayen kuri’u](https://cdn.legit.ng/images/190x107/8aa959de50e558bb.jpeg?v=1)
Ma’aikatan EFCC sun mamaye gurin zabe bisa zargin aiki da kudi wajen sayen kuri’u. Amfani da kudi wajen karkato da ra’ayin masu zabe babban laifi ne a Najeriya.
![‘Yar takarar APC ta doke PDP, ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a Imo](https://cdn.legit.ng/images/190x107/07019ee1f88069dc.jpeg?v=1)
A jiya ne aka ji cewa Jam’iyyar PDP ta sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Imo. ‘Yar takarar APC ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a zaben Imo da kuri’u fiye da 23, 000.
![Sabon Gwamnan APC ya bayyana wadanda zai fara yaka a Jihar Imo](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt6sq2ck4c3jg.jpeg?v=1)
Gwamnan Imo ya dauko yaki da ‘Yan Yahoo-Yahoo a Jiharsa. Chidiebube Okeoma daga Owerri ya rahoto cewa za a kori Masu laifi daga Jihar Imo.
Emeka Ihedioha
Samu kari