Zaben Shugaban kasan Najeriya
Bayan ya yi taron sirri da Bola Tinubu da Sanusi II, Kwankwaso ya iso Abuja, a Kano kuma Abba Kabir Yusuf ya dawo daga gida bayan ‘yan kwanaki a kasar Ingila.
Shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party (LP), Lamidi Apapa, ya sha da kyar a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa. Har sai da aka cire masa hula a wajen
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraon ƙarar da Peter Obi ya shigar kan nasarar Bola Tinubu, zuwa ranar Juma'a, 19 ga watan Mayun 2023.
A jiya, Antony Blinken ya dauki kimanin minti 20 yana zantawa da zababben shugaban Najeriya. Mataimakin Kakakin Jakadancin Amurka, Matthew Miller ya fadi haka.
An samu tashin hayaniya a tsakanin tsagin jam'iyyar Labour Party (LP) a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa. Ɓangarorin biyu sun yi musayar kalamai.
Labari ya zo cewa ASRADI ta roki kotun tarayyar ta bada umarni a dakatar da rantsar da zababben shugaban Najeriya watau Asiwaju Bola Tinubu a karshen Mayun 2023
Sabuwar takaddama ta barke kan batan wasu kudaden zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC a jihar Edo, wasu mambobi sun rubuta korafi zuwa shugaban jam'iyya .
Wata babbar kotu da ke Abuja ta nemi mazauna babban birnin na tarayya su zo su yi ma ta bayani kan karar da suka shigar inda suke rokon kotun ta dakatar da ran
Wani na-kusa da Asiwaju Bola Tinubu ya yi bayani kan shirin Gwamnati mai zuwa, ya ce Bola Tinubu zai yi sakayya ga Gwamnoni masu barin-gado da suka taimake shi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari