Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji takaitaccen bayani game da yan siyasa da suka yi fice masu neman fafatawa a takarar shugaban kasa a babban zaben 2027 mai zuwa.
Jam’iyyar NDC da takarar haɗin gwiwar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na fuskantar turjiya daga wasu shugabanni da masu zaɓe a Arewacin Najeriya.
Hukumar zabe ta kasa, INEC ta bayyana Kano a matsayin jihar da aka samun sababbin masu rijistar zabe yayin da ake dab da kammala aikin a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa majalsiar dattawa ta wanke shugabanta, Godswill Akpabio daga zargin cewa ya yi alkawarin APC za ta duba wadanda suka fadi zabe.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta bankado wanda ya saci bayanan katin zabe tare da mika wa hadimin Nyesom Wike.
Jakadan Birtaniya a Najeriya ya bayyana cewa za su saka ido a zaben gwamnoni Da za a yi a Osun da Ekiti domin su ne sharar fage na babban zaben 2027.
Duk da kalubalen da auke fuskanta a Arewacin Najeriya, APC ta tsaida mata akalla hudu takarar kujerar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe.
Hukumar INEC ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa duk wata zaɓen fidda gwani da aka gudanar bayan ranar 30 ga Mayun 2026 ba za ta yi amfani da shi ba.
A labarin nan za a ji cewa Gbenga Olawepo-Hashim da ke neman kujerar Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kadan daga cikin shirye-shiryensa da suka hada da karya Dala.
Zaben Najeriya
Samu kari