Zaben Najeriya
Wasu rahotanni sun yi ikirarin cewa babban malamin addinin musulunci, Sheikh Abdulmudallib Muhammad Auwal Gusau ya zama dan takarar gwamnan Zamfara na ADC a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa dattawa a jihar Kwara sun bayyana adadin mutanen da suka rasa rayuwarsu sakamakon ta'addanci a karkashin mulkin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan za a ji dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya a karkashin jam’iyyar NDC a jihar Delta, Julius Akbovoka ya ce yana jiran tsammanin sakamakon zabe.
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma ya bukaci mambobin APC a Imo su haɗa kai bayan zaɓen fidda gwani, yana mai jaddada fifita muradun jam’iyya sama da na kai.
Gwamnan Delta, Sheriff Oborevwori, ya ce zai zama rashin adalci ga al’ummar Delta su kada kuri’ar kin goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamanti a kasar nan, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa zai yi wahala a iya taruwa wajen kayar da Bola Tinubu a 2027.
Tsohon Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya nuna cewa har yanzu ba a tabbatar da sakamakon zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC ba a jihar Oyo.
A labarin nan, za a ji cewa PDP da ke fama da rikici reshen jihar Kano ta sanar da mara wa dan takarar shugaban kasa da uwar jam'iyyar ta amince da shi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi karin haske game da rahoton cewa zai yi takarar mataimakin shugaban kasa a PDP.
Zaben Najeriya
Samu kari