Zaben Najeriya
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya janye daga takarar shugaban ƙasa a 2027 domin goyon bayan mika mulki zuwa kudancin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a ADC IG Wala ya bayyana kiran da jarumi Sadiq Sani Sadiq ke yi game da sake zaɓen Tinubu a matsayin nuna kishin kasa.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya nuna damuwa kan karancin masu fitowa don kada kuri'unsu a lokacin zabe.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake samun amincewa wasu daga cikin yan jam'iyyar, musamman daga Arewacin Najeriya.
Dele Momodu ya yi kira ga jam'iyyar ADC ta ba dan Arewa tikitin takarar shugaban kasa a 2027, inda ya ce Atiku Abubakar ne zabin shi a zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen jarumi Kannywood, Sani Sadik ya dauko aikin rusa tasirin da APC ke da shi gabanin babban zaben 2027 da ke tunkarowa.
Ministoci shida a gwamnatin Tinubu na shirin murabus kafin 31 ga Maris domin zaben 2027, duba canje-canje a siyasar Najeriya da wannan mataki ya janyo.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ta yi rashin hadimin Gwamna Uba Sani bayan ya sauya sheka tare da barin jam'iyya mai mulki ta APC.
A labarin nan, za a ji cewa Saihu Tanko Yakasai, hadimi ga tsohon Shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da sauya sheka zuwa ADC a Kano.
Zaben Najeriya
Samu kari