EFCC
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta haramtawa mutane masu aure shiga sahun masu neman aikin hukumar. Hukumar ta bada wannan sanarwar ne a cikin ka'idojin da mai neman aiki a hukumar zai cike kafin a dube shi.
N350m sun sa an maka Darektan gidan Jaridar Punch a kotu. EFCC ta na zargin Azubuike Ishiekwene da laifin damfara da neman satar kudi.
Wata babban kotun tarayya da ke zama a jihar Kwara ta bukaci a tsare mata tsohon kwamishinan kudi na jihar, Ademola Banu a hannun hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan zargin wawurar wasu makuden kudi.
A ranar Laraba ne hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta sanar da cewa wata kotun tarayya ta yanke wa wata uwa sa dan cikinta hukunci bayan samunsu da laifin damfara. Jastis Chukwujekwu Aneke, alkalin kotu, wacce
Ma’aikatan EFCC sun mamaye gurin zabe bisa zargin aiki da kudi wajen sayen kuri’u. Amfani da kudi wajen karkato da ra’ayin masu zabe babban laifi ne a Najeriya.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani. Justis Inyang Ekwo ne ya bayar da belin Sanata Sani a ranar Litinin, 27 ga watan Janairu a Abuja a
Shugaban hukumar yaki da rashawa dayi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana manufarsa na ganin hukumar ta kamo tsohuwar ministar man fetir Diezani Allison Madueke don ganin ta fuskanci hukunci a gida N
“Babu wata saniyar ware wajen aikinmu, mu na daukar kowa daya; gwamnatin tarayya, jiha, ko kuma daidaikun mutane.” A karshe an dage shari’ar.
Tsohon Atoni Janar na tarayya, Mohammed Adoke ya isa babbar kotun tarayya da ke Gwagwalada, Abuja, domin gurfanar dashi kan tuhume-tuhumen damfara da sauran su da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ke yi masa.
EFCC
Samu kari