EFCC
Hukumar yaki da rashawa tare da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da mataimakin kakakin majalisar jihar Binuwai, Christopher Adaji.
Tsohon Jami’in Gwamnati zai yi zaman kurkukun shekara da shekaru saboda laifin sata. Alkali ya daure tsohon Jami’in sharia’a da ya damfari Zaurawa 194 a Borno.
Wani Alkali a Abuja ya tsawaitawa Gwamnatin Edo umarnin hana cafke Adams Oshiomhole. An hana Gwamnan Edo taba Shugaban APC bisa zargin satar kudin gwamnati.
Wani ‘dan kwangila ya tona Sanata mai-ci a Imo da ya sa shi ya sharara a karya a EFCC. Ya ce Okorocha ne ya sa shi, kuma ya koyawa sauran ‘Yan kwangila karya.
Mun gano cewa ana zargin Shugaban ma’aikatar tarayya da tafka cuwa-cuwa na inna-naha. Amma da Economic Confidential ta tuntubi John Asein domin ya wanke kansa.
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci, Rohas Okorocha ya karyata batun cewa hukumar yaki da cin hancci da rashawa ta kwato wasu kudade daga hannunsa.
Hukumar EFCC ta gangara zuwa kotun daukaka kara bayan Sanata Oduah ta sha a kotun tarayya. EFCC ta ce na ta ji dadin nasarar da Sanata Oduah ta samu a kotu ba.
Kotu ta fadawa EFCC cewa lallai ba da kudin haramun Saraki ya mallaki gidajensa ba. A yanzu an hana Hukumar EFCC riƙe kadarorin na Bukola Saraki har abada.
EFCC
Samu kari