EFCC
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya janye wasu manyan jami'an 'yan sanda da ke aiki tare da hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin
Shararren Lauya Mike Okhezome ya rantse yayin da ya gana da kwamitin da ke binciken Ibrahim Magu wanda ya ce an hana ni zuwa gaban kwamitin in wanke kai na.
Da ya ke tabbatar da hakan yayin hirarsa ta wayar tarho da NAN a ranar Talata, Adeola Adedipe, lauyan Maina, ya bayyana cewa an saki Maina da yammacin ranar Lit
Kotu ta yanke wa Air Vice Marshal Alkali Mohammadu Mamu, hukuncin daurin shekaru biyu a gidan gyaran hali a kan zargin rashawar da hukumar EFCC ta yi masa.
Lauyan ya bayyana cewa EFCC ta saka kudin da ta kwato a asusun NNPC bisa wani tsari da hukumomin biyu mallakar gwamnati da wasu manyan dillalan man fetur suka a
Binciken zargin rashawa da ake yi wa tsohon shugaban hukumar EFCC da aka dakatar, Ibrahim Magu ya dauki sabon salo, DSS ta nemi hada gwiwa da CCB wajen bincike.
Wasu Mutum uku da su ka binciki Magu a EFCC sun samu kujeru a Gwamnatin Tarayya. Mutanen su ne Gloria Bibigha, Olufemi Dominic Lijadu da kuma Mohammed Nami
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana binciken dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu da ake yi a matsayin nasarar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.
Tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya raddi ga ministan shari'a, Abubakar Malami a kan ya fito da shaidar cewa da gaske yana aikata rashawa.
EFCC
Samu kari