EFCC
Wani dan kasuwa, Donald Wokoma ya gabatar da bidiyo da ke nuna jami'an hukumar yaki da rashawa ta EFCC suna neman ya biya su kudin toshiyar baki miliyoyin naira
An ji yadda aka dauke wani mutum haya domin kawai a bankado barnar Ibrahim Magu ya ke yi. Wannan ya bayyana abin da ya kai ya kawo ake zargin Magu da cin hanci.
Mun kawo maku jerin abubuwa masu ban mamaki da su ke faruwa bana. Gwamnatin shugaba Buhari da jam’iyyarsa ta APC da Boko Haram sun shiga jerin na mu na bana.
Lauyan tsohon shugaban EFCC Mr. Ibrahim Magu ya sake rubutawa kwamitin Shugaban kasa wasika. Lauyan na Magu ya rubuta takarda, ya zayyana yadda ake saba doka.
Wasu Ma’aikata sun bayyana a kotu a kan laifin satar dukiyar Gwamnati.Ana zargin Ma’aikata da laifin satar kudi ta manhajar nan ta IPPIS da gwamnati ta kawo.
Kwamiti ya binciko wani na hannun-daman Ibrahim Magu da ya shaki miliyoyin kudi. Amma dai Mista Adam Nuru, shugaban Bankin ya ce kuskure aka yi wajen aika kudin
Mun ji tsohon Shugaban Alpha Beta ya nemi Mohammed Umar ya kakkabe takardun korafin bincike, ya ba sabon Shugaban EFCC shawara ya binciki zargin da ake yi masu.
A makon nan tsohon Shugaban EFCC Ibrahim Magu zai san matsayarsa a Najeriya. Ana binciken Magu da laifuffukan irinsu argin rashin gaskiya, watsi da sauransu.
Mun ji cewa an fara zargin sabon shugaban Hukumar EFCC da yi wa manyan Ma’aikata cin layi wurin aiki. Sababbin nadin mukamai da aka yi ya jawo wannan matsala.
EFCC
Samu kari