Jihar Edo
Kwamared Adams Oshiomhole ya jadadda cewa lallai zaben kato bayan kato za a gudanar yayin zaben fidda gwani na gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress a Edo
Gwamnonin APC sun tsinkayi ofishin Shugaban jam’iyyar APC na kasa don yin taron toshe baraka da Kwamared Adams Oshiomhole yayinda Obaseki ya ziyarci Buhari.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Alhaji Kabiru Adjoto, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya baki a rikicin APC a jihar.
Gwamnan Jihar Edo ya ce babu wani wanda zai iya takawa tazarcensa burki a zaben bana. Mista Godwin Obaseki ya ce babu mahalukin da ya isa ya hana sa tazarce.
Da alamu kafin 2023 ana sa ran mutane su koma yin zabe da na’ura a Najeriya. Hukumar INEC ta na sa ran a fara yin zabe da na’urorin zamani a shekarar 2011.
Za ku ji yadda wasu Yaran Adams Oshiomhole da Godwin Obaseki su ka ja sabuwar daga ana shirin zaben gwamna a Edo, amma APC ba ta cin ma magana guda ba tukuna.
Obaseki na jam’iyyar APC na fama da rikicin gida a cikin jam’aiyyarsa a dalilin takun saka da ya shiga tsakaninsa da shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Adams.
Don haka Oyegun yace shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganin kamata ya yi a basu daman tsayawa takara karo na biyu, sai dai kuma idan su ne basu da muradi.
A sanarwar da sakataren tsare - tsaren APC, Emma Ibediro, ya fitar a Abuja ranar Laraba, jam'iyyar ta ce za ta fara sayar da fom ga ma su sha'awar takara gabani
Jihar Edo
Samu kari