Zaben Edo
Shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na shirin zama na musamman domin yanke hukunci kan sauya shekar Gwamna Obaseki na jihar Edo kafin zabe.
Kwamitin masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ya sanya kujerar mataimakin sakataren jam'iyyar, Victor Giadom a kasuwa domin a cewarsa tun a 2018 ya bar mukamin.
Majalisar dokokin jihar Edo ta rufe harkokinta sannan ta bukaci shugabanninta da ma'aikata da su yi aiki daga gida na tsawon kdomin samun damar feshe majalisar.
Da hukuncin kotun daukaka kara na jaddada dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban jam'iyyar APC, akwai yuwuwar gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma APC.
Wani Alkali a Abuja ya tsawaitawa Gwamnatin Edo umarnin hana cafke Adams Oshiomhole. An hana Gwamnan Edo taba Shugaban APC bisa zargin satar kudin gwamnati.
Mataimakin shugban jam'iyyar APC na yankin kudu maso kudu, Hilliard Eta, ya fito ya bayyana kansa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa Mataimakin shu
Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo, ya ce har yanzu bai koma wata jam'iyyar siyasa ba. Gwamnan ya sanar da barin jam'iyyar APC bayan ya gana da Ibrahim Gambari.
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe ya shiga cikin masu zawarcin Godwin Obaseki. I. Dankwambo ya ce ya na goyon bayan Abokinsa kuma ‘Danuwansa a siyasa ya zarce a Edo.
Farfesa Ayuba ya bayyana cewa an haramta wa Obaseki tsayawa takara ne sakamakon matsalar da aka gano akwai a tattare da takardunsa na makaranta, kasancewar gwam
Zaben Edo
Samu kari