Hukumar EFCC
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa kan yadda EFCC ta zama karen farautar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar EFCC ta samu gano sabuwar dabarar 'yan siyasa na samun kafar wawashe kudin jama'a da zarar sun ci zabe kafin shiga ofis.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, EFCC ta wanke kanta daga zargin da ADC ta yi kan binciken 'yan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bar hedkwatar hukumar EFCC bayan shafe kwana guda a tsare jan zargin cire kudi N189bn.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta nuna rashin gamsuwarta kan kamun da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta yi wa Aminu Waziri Tambuwal.
Atiku ya yi Allah wadai da hukumar EFCC ta tsare Tambuwal, yana zargin gwamnatin Tinubu na amfani da yaki da rashawa wajen gallaza wa ‘yan adawar siyasa.
A labarin nan, za a ji babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana takaicin yadda hukumar EFCC ta zama 'yar aiken gwamnatin tarayya da APC ke jagoranta.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tsare tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Wiziri Tambuwal kan zargin cire Naira biliyan 180 ba bisa ka'ida ba.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta fito ta zargi APC mai.muki da amfani da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC wajen dakushe kaifin da 'yan adawa suke da shi.
Hukumar EFCC
Samu kari