Hukumar EFCC
A labarin nan, za a ji yadda bokaye da ke ikirarin amfanin da aljanu wajen samawa jama'a kudi suka fada hannun ECC bayan an dade ana fakonsu a Legas da Osun.
Wasa gaske, shekarar 2025 da aka samu manyan-manyan badakalolin siyasa a Najeriya ta zo karshe, nan da mako biyu ake shirin shiga sabuwar shekarar 2026.
Tsohon Antoni Janar kuma Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bukaci shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ya cire kansa a bincikensa.
Fadar shugaban kasa ta yi wa 'yan adawa martani game da kama 'yan adawa da EFCC ta yi. Ta ce Bola Tinubu ba shi ba EFCC umarni ta cafke 'yan jam'iyyar adawa.
Tsohon Ministan shari'a a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Abubakar Malami, ya yi sabon zargi kan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ta bayyana cewa har yanzu Abubakar Malami bai cika sharuddan da aka gindaya masa lokacin da aka ba da belinsa ba.
Jam'iyyar ADC ta ce soke belin Abubakar Malamai na iya sa mutane au zargi EFCV da goyon bayan wani bangare musamman yadda ya fara gangamin siyasa a Kebbi.
Kotu a Abuja ta umarci a tsare tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige, a Kuje kan tuhumar rashawa da almundahana. Za a saurari bukatar belinsa a ranar Litinin.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar EFCC ta fara shari'a da tsohon Ministan kwadago ta Najeriya, Chris Ngige a gaban kotu a kan zarge zargen rashawa.
Hukumar EFCC
Samu kari