Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta karɓe fasfo ɗin tsohon minista, Abubakar Malami, yayin da take bincike kan badakalar $490m na Abacha da aka dawo da su karkashin MLAT.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a zargin da EFCC ta ke yi masa na badakalar wasu kudi daga 'kudin Abacha.'
Tsohon ministan shari'a a karkashin gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Abubakar Malami ya amsa gayyatar da hukumar EFCC ta yi masa don amsa tambayoyi.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa hukumar EFCC ta tura masa gayyata. Malami ya ce zai amsa gayyatar ba tare da jin tsoro ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Timpre Sylva ya bayyana Mista maki a kan yadda hukumar EFCC ta bayyana shi da wanda ya yi badakala.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dage sauraro karar da EFCC ta kai tsohon gwamnan Anambra, Willie Obiano har sai baba ta gani kan almundahana.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta dage shari'ar da ake yi tsakanin hukumar EFCC da tsohon gwamnan Benue, Gabriel Suswam.
Hukumar Yaki da Masu Yi wa tattalin arzikin kasa ta'adi watau EFCC ta cafke wata malamar coci, Archbishop Angel Oyeghe bisa zargin cin zarafin Naira.
A labarin nan, za a ji yadda kungiyar SERAP ta bukaci gwamnan babban bankin Najeriya, Olayemi Cardoso a kan ya yi bayani a kan bacewar N3trn daga bankin.
Hukumar EFCC
Samu kari