Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta gurfanar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, kan zargin halatta kuɗin haram na N5.79bn da suka shafi sayen babura na bogi a jihar.
Babban kotun tarayya ta tura Abubakar Malami, ɗansa da wata mata zuwa gidan yarin Kuje kan zargin halatta kuɗin haram na biliyoyin nairori da hukumar EFCC ke musu.
Tsohon Antoni Janar kuma tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya ta Abuja kan tuhumar karkatar da dukiyar kasa.
EFCC ta gano kadarori 41 da ake dangantawa da Abubakar Malami a Kebbi, Kano da Abuja, yayin da gwamnati ta tuhume shi da laifuffuka 16 da suka shafi safarar kudade.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Hukumar ICPC ta bayyana rahoton 2025 kan gaskiya da nagarta, inda ta jaddada kamfanonin da ba su samu maki ba a Najeriya, ciki har da NNPCL da Jami’ar Calabar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta gurfanar da Yakubu Adamu, kwamishina a Bauchi gaban kotu.
Tsohon shugaban EFCC, Ibrahim Magu, ya ce ba a gayyaci Goodluck Jonathan ba kan badakalar makaman saboda takardu sun nuna ba a amince da kudin don kamfen ba.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya yi zargi kan wasu gwamnoni. Ya zarge su da yin sama da fadi da kudin tsaro.
Hukumar EFCC
Samu kari