Jihar Ebonyi
Rundunan yan sanda reshen jihar Ebonyi ta kama wani mai suna Eric Ifeanyi Okoro da ake zargi da damfara ta yanar gizo da kuma kashe gwaggonsa mai kusunbi wacce aka ambata da suna Benisa Okoro.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari mai matukar tayar da hankali ya faru ne a ranar Lahadin data gabata, bayan tsohuwar tare da yayanta mata guda biyu da yar aikinsu sun kammala cin abincin dare.
Duk da fama da kalubalai na rashin tsaro, jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ta yiwa wasu jihohi hudu da ke fadin kasar nan fintinkau ta fuskar samar da kudaden shiga a sanadiyar kwazon gwamnatin ta.
Wasu Yan APC sun zargi da Ministan Buhari da laifin rasa zaben Ebonyi inda su kace ba kowa ya jawo PDP ta doke su a gida ba sai Ministan nan Dr Ogbonnaya Onu. Kungiyar ta APC ta zargi Ministan ta da yi mata zagon-kasa a zaben 2019
Salin alin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari futu-futu wajen samun nasara a jihar Ebonyi yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar.
An kama tsohon mukaddashin Sakataren jam'iyyar PDP ta kasa ,Chif Onwe a Jihar Ebonyi da laifin mallakan bindigogi da garkuwa da mutane.
Jihar Ebonyi
Samu kari