Donald Trump
Mutane da kungiyoyi sama da 50 ne suka taru a birnin London domin adawa da shugaban Amurka, Donald Trump da ya ziyarci Birtaniya. Suna adawa da kai hari Gaza.
Bincike ya nuna cewa, bidiyon da wani matashi ya dora a intanet, cewa Donald Trump ya zai yi duk mai yiwuwa don hana Shugaba Tinubu tazarce a 2027 ba gaskiya ba ne.
Shugaban Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya yi barazanar sake kai hari Qatar bayan ya kashe mutane a harin farko. Trump ya ce harin ba zai sake faruwa ba a gaba.
Gwamnatin Amurka karkashin shugaba Donald Trump ta kori 'yan Najeriya da wasu kasashe zuwa Ghana. Shugaban Ghana ya ce an dauko 'yan Najeriya zuwa gida.
Shugaba Donald Trump da Benjamin Netanyahu sun yi Allah wadai da harbe Charlie Kirk har lahira. Kirk ya shahara da goyon bayan Isra'ila a kan Falasdinawan Gaza.
Kasar Isra'ila ta kare matakin kai harin kan shugabannin Hamas a Qatar bayan sukar hakan daga Shugaba Donald Trump, wanda ya bayyana rashin amincewa.
Gwamnatin Amurka na shirin hana jakadun Iran sayayya a wasu manyan shagunan kasar yayin da za su je taron majalisar dinkin duniya na 2025 a Satumba.
Gwamnatin Amurka ta gargadi 'yan kasarta kan zuwa wuraren da ke kusa da sansanin soji a Najeriya. Ta soke bizar mutane da dama a Najeriya ba gargadi.
Gwamnatin Amurka ta ware $32.5m, kudin da ya kai ₦49.686bn domin tallafawa jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas da tallafin abinci mai gina jiki.
Donald Trump
Samu kari