Donald Trump
Gwamnatin Amurka na shirin hana jakadun Iran sayayya a wasu manyan shagunan kasar yayin da za su je taron majalisar dinkin duniya na 2025 a Satumba.
Gwamnatin Amurka ta gargadi 'yan kasarta kan zuwa wuraren da ke kusa da sansanin soji a Najeriya. Ta soke bizar mutane da dama a Najeriya ba gargadi.
Gwamnatin Amurka ta ware $32.5m, kudin da ya kai ₦49.686bn domin tallafawa jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas da tallafin abinci mai gina jiki.
Shugaba Donald Trump ya karyata jita-jitar mutuwarsa da ta bazu a shafukan sada zumunta, ya ce bai taba jin wannan labarin ba sai da aka tambaye shi.
Shugaba Bola Tinubu ya ce Najeriya ba ta tsoron sauye-sauyen ciniki da harajin da Donald Trump da ya kakabawa kasashe saboda tattalin arzikin kasar ya kara karfi.
Shugaban Amurka ya kara taso da maganar korar Falasdinawa daga Gaza domin a kaisu wasu kasashe a kama musu haya a ba su kudin abinci na shekara daya.
Yayin da ake shirin gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) a watan Satumbar 2025, kasar Amurka ta hana shugabannin Falasɗinu shiga taron a New York.
Shugaban kungiyar 'yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu ya rubuta wasika ga kasashen duniya kamar Amurka, Isra'ila, Faransa domin su shiga shari'arsa da gwamnati.
Gwamnatin Najeriya ta saba da gwamnatin Amurka a kan karbar fursunoni, sabuwar dokar biza, da maganar karin albashin ma'aikata zuwa N70,000 da haraji
Donald Trump
Samu kari