Kasar waje
Bola Tinubu ya fadi yadda ya hana Sojojin ECOWAS shiga Nijar bayan an yi juyin mulki. Shugaban kasar ya ce ana cikin tsaka mai wuya, amma ya hana a shiga yaki.
Sojojin juyin mulkin Nijar sun umarci dakarunsu da su tsaya cikin shiri yayin da kungiyar ECOWAS ke shirin afkawa kasar bayan kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum.
Kasar Faransa ta bayyana fushi tare da bayyana daukar mataki nan kusa game da umarnin koran jakadanta a jamhuriyar Nijar. Ta bayyana abin da zai faru gaba.
Wani Fasto mai suna Meshack Aboh ya shawarci maza musamman Kiristoci da su auri mata fiye da daya saboda hakan na kara tsawon rai, ya ce yanzu haka matansa biyu
A karon farko, kasar Indiya ta yi nasarar saukar da kumbonta a kusurwar Kudu ta duniyar wata bayan kumbon Rasha ya tarwatse a kokarin cilla shi duniyar wata.
Bola Tinubu ya sabawa damukaradiyya muddin ya tsokano yaki da mutanen Jamhuriyyar Nijar. Idan ECOWAS su ka shiga yaki, Kawu Sumaila ya cean saba dokar kasa.
'Yan sanda a kasar Burtaniya na tuhumar tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke da cin hanci da rashawa kan karbar kwantiragin miliyoyin Daloli.
Bola Ahmed Tinubu ya hadu kan sha’anin tsaro da jagororin kungiyar ECOWAS. Dama tun da aka kifar da Mohammed Bazoum, Shugaban Najeriya ya dage a kora sojoji.
Binciken kwakwaf ya bayyana gaskiyar wani faifan bidiyo inda aka gano Janar Tchiani na cewa ba zai saurari Shugaba Tinubu ba saboda gwamnatinsa Haramtacciya ce.
Kasar waje
Samu kari