Kasar waje
Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.
Yayin da ya ke kammala ziyararsa a kasar China, Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana yadda ya ke kokarin inganta kasar domin kawo sauyi.
Yayin da ya kammala ziyara a kasar China, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci yan Najeriya mazauna kasar da su tabbatar da sun wakilci kasarsu a ketare.
Wani saurayi ya cinnawa budurwarsa wuta ta mutu a kasar Uganda. An tabbatar da mutuwar budurwar ne yar wasan Olympics bayan mafi yawan jikinta ya kone.
Gwamnatin Katsina ta sanar da shirin kai dalibai 64 karatu kasar Sin domin inganta ilimi. Gwamnatin ta ce an zabo 'ya'yan talakawa ne daga makarantun gwamnati.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bayyana musababbin rashin halartar mai gidansa jana'izar da aka yi a Katsina.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na ci gaba da ziyarar aiki a kasar China. Shugaba Tinubu ya shiga wata ganawa da shugaban kasar China, Xi Jinping.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa kasar China domin gudanar da ziyarar aiki a kasar. Tinubu zai gana da shugaban China da sauran manyan 'yan kasuwa.
Dan wasan gaban Najeriya da kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Victor Osimhen ya samu matsala bayan cire shi da aka yi a jerin yan wasan kungiyar da kwace lambarsa.
Kasar waje
Samu kari