Kasar waje
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar kasashen Musulmi su fara daukar matakin kawo ƙarshen ta'addancin Isra'ila a kasar Falasɗin.
Jami'an tsaro a Paris, kasar Faransa sun cafke shugaban kamfanin Telegram, manhajar da a yanzu ke kan ganiya saboda amfaninta wajen harkar 'mining.'
Cibiyar Aviation Safety Round Table Initiative ta bukaci hukumar DSS ta kama tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun kan kama jiragen Najeriya a ketare.
Kamfanin Zhongshang Fucheng ya sake kwace jirgin sama mallakin gwamnatin Najeriya a kasar Canada. Kamfanin ya sha alwashin ci gaba da kwace kadarorin Najeriya.
Najeriya ta fuskanci zanga-zanga a wannan wata kan tsadar rayuwa, mun harhaɗa maku wasu ƙasashe da aje ganin suna da rahar rayuwa a Afirka a bana 2024.
Kamfanin Zhongshan Fucheng Industrial Investment and Co. ya sake kwace karin kadarorin kasar nan da ke Liverpool a Ingila biyo bayan umarnin kotu.
Daliban da suka kifar da gwamnatin kasar Bangladesh a yayin zanga zanga sun bayyana halin da suke ciki a asibiti. Ma'aikatan lafiya ta bayyana yadda suke aiki.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci kungiyar kasar Qatar mai ba mutane tallafi domin kawo agaji jihar Kano, kungiyar ta yi alkawarin taimakon Kanawa.
Kamfanin kasar China mai suna Zhongshan ya bayyana cewa a shirye ya ke da ya tattauna da gwamnatin Najeriya wajen cimma matsaya. Gwamnati ta fara daukar matakai.
Kasar waje
Samu kari