Kasar waje
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta rike jirgin sojin saman Najeriya dauke da sojoji 11 saboda zargin shiga kasar ba tare da izini ba. Najeriya bata ce komai ba.
Tun farkon shekarar 2025 aka fara fuskantar yunkurin kifar da gwamnati a Benin. An so yin juyin mulki a Najeriya bayan yinsa a Madagascar da Guinea Bissau.
Wani malamin duba daga Pakistan, Riaz Ahmed Gohar Shahi, ya yi hasashen wani gingimemen tauraro zai zo ya bugi duniya wanda zai kawo tashin kiyama a 2026.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya tabbatar wa Tinubu da goyon baya wajen yaki da ta’addanci a Arewa, yana mai cewa kasashen duniya ba za su zuba ido suna kallo ba.
Najeriya ta janye jiragen yaƙinta daga Benin bayan hukumomi sun tabbatar da cewa yunƙurin juyin mulki ya gagara kuma komai ya dawo cikin kwanciyar hankali.
Yunkurin juyin mulki a Benin ya kara shiga jerin juyin mulki da dama da sojoji suka yi a kasashen Afrika. Legit Hausa ta yi bayani game da kasashe 8.
Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na Benin inda suka sanar da rushe gwamnati, alamu na juyin mulki da ya kifar da Patrice Talon wanda ya shafe shekaru a mulki.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karyata rade-radin kama shi a Faransa, yana mai cewa duk ƙagaggun labarai ne da nufin neman karkatar da hankalinsa daga aikinsa.
'Yan bindiga dauke da miyagun makamai sun kai hari inda ake aikin gina titin Saadu-Kaiama-Kosubosu a karamar hukumar Ekiti, jihar Kwara, inda aka sace 'yan China 2.
Kasar waje
Samu kari