Kasar waje
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin Amurkawa sun yi adawa da yadda ake kara tsawaita yaki da Iran bayan Shugaban Donald Trump ya haɗa kai da Isra'ila.
Gobara ta tashi a wani tsohon ginin da ke dauke da kotu da wasu ofisoshi n gwamnati a Amurka. Hukumomi sun sanar da cewa an dage zaman kotu zuwa wani lokaci.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amurka na tattaunawa da Iran kan wani tsari mai maki 15 domin kawo karshen yaki da kuma batun makamin nukiliya.
Harin makami mai linzami da Iran ta kai Tel Aviv a ranar 24 ga Maris ya kashe aƙalla mutane 16, tare da ruguza gine-gine da jikkata wasu da dama.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Pakistan ta bayyana aniyarta da zama kafar sulhu da Amurka da Iran za su zauna domin kawo karshen yaki Gabas ta Tsakiya.
Harin makami mai linzami daga Iran ya lalata wasu manyan gine-gine a birnin Tel Aviv na Isra'ila, inda mutane huɗu suka sami raunuka a ranar Talata.
Dakarun rundunar sojin ruwan China suna wani aiki a cikin manyan ruwan duniya da masana suka ce zai iya zama barazana ga kasar Amurka da kawayenta.
Gwamnatin kasar Colombia ta tabbatar da hadarin jirgin sojojin samanta dauke da mutane sama da 100. An bayyana cewa mutum 64 ne suka rasu a hadarin.
Binciken sojin Isra'ila ya tabbatar da cewa kuskuren lissafi ne ya sa dakarun ƙasar suka harba makaman atilare kan wani manomi maimakon mayakan Hezbollah.
Kasar waje
Samu kari