Hukumar DSS
A ranar Talata, 27 ga watan Fabrairu, hugaban kungiyar kwadago ta kasa, Joe Ajaero ya jagoranci dubban masu zanga-zanga zuwa majalisar dokokin tarayya.
Sunday Igboho, ‘dan fafutukar kasar Yarbawa ya yi ikirarin cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura jami’an hukumar DSS don su kasha shi.
Shugabannin kungiyoyin ƙwadago sun ce ba gudu ba ja da baya daga kudirin da suka yi na gudanar da zanga-zanga a ranar 27 da 28 ga watan Fabrairu a fadin Najeriya.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta yi kira ga kungiyoyin kwadago da su fasa gudanar da zanga-zanga da suka shirya yi a fadin kasar nan. Ta fadi dalili.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tsare daraktan fina-finan Kannywood, Sunusi Oscar a birnin Abuja inda ake zarginshi da furta kalaman barazana.
Hukumar DSS ta tsare babban malamin Musulunci a Zaria da ke jihar Kaduna saboda kushe matakan Tinubu inda ya kwatanta shi da Buhari kamar Fir'auna da Hamana.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya sa ‘yan sanda sun yi ram da Mahdi Shehu. Jami'ai sun tsare shugaban kamfanin na Dialogue a garin Abuja.
Daya daga tsoffin shugabannin hukumar DSS ya bayyana yadda ya ga abin da ya gani a wurin 'yan bindiga. Ya ce ya daina sukar masu biyan kudin fansa a yanzu.
Sababbin bayanai sun fito bayan bacewar shugaban 'yan Miyetti Allah Kautal Hore a Nasarawa. Hukumar DSS tace ba ta tsare da shugaban kungiyar makiyayan.
Hukumar DSS
Samu kari