Jam'iyyar APC
Labarin ya mai da hankali ne kan jihohin da APC da PDP ke mulki a cikinsu kafin zaben gwamnan jihar Anambra da za a gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba, 2025.
Adamu Garba ya goyi bayan ikirarin Donald Trump na cewa ana kisan kiyashi a Najeriya, ya bukaci gwamnati ta tattauna da Amurka kan yaki da ta’addanci.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta rubuta wa majalisar dokokin kasar wasika kan barazanar Trump da kai farmaki Najeriya a yaki da zargin kashe Kiristoci.
Tafiyar Kwankwasiyya ta samu karuwa da wasu mambobin APC akalla 100 a yankin karamar hukumar Kibiya, suka sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Kano.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya ce jam’iyyar su za ta hana Gwamna Abba Yusuf dawowa kan mulkin Kano a 2027, koda me zai faru.
Rundunar ’yan sandan Jihar Niger ta kama mutane huɗu da ake zargi da kai hari kan ayarin motocin Gwamna Mohammed Umaru Bago a Bida, bayan zaben ƙananan hukumomi.
Hukumar zaben jihar Neja ta bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar ranar Asabar, jam'iyyar APC ta lashe duka kujerun ciyamomi 25.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba da matakin da gwamnan jihar Bayelsa ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce suna alfahari da shi.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa zai hada kai da shugabannin APC domin tabbatar da nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Jam'iyyar APC
Samu kari