Jam'iyyar APC
Ministan harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa babu wani taron dangi da 'yan adawa za su yi wanda zai hana nasarar Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa masu zanga-zanga sun bankawa ofishin hukumar zabe ta INEC wuta a Niger yayin da ake jiran sakamakon zaben kananan hukumomi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sauya shekar da yan siyasa ke yi zuwa APC na kara nuna yadda jama'a suka karbi jam'iyya mai mulkin kasa.
Sanata Sunday Katung mai wakiltar Kaduna ta Kudu ya sanar da sauya sheka daga PDP zuwa APC, ya yana wa Gwamna Uba Sani da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta fitar da gargadi cewa na shirya kai hari kan shugabanta na kasa, Farfesa Farfesa Nentawe Yilwatda yayin da zai kar ziyara jihar Filato.
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya kammala shirin sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan ya fice daga PDP.
Wasu yan Kwankwasiyya a kananan hukumomin Dala, Fage da Ungoggo a Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC, sun ce sun gamsu da manufar Shugaba Tinubu.
Babbar Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta tunbuke dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Gummi/Bukkuyum, Abubakar Gummi daga kujerarsa saboda ya koma APC.
Sababbin bayanai sun nuna Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na dab da barin PDP zuwa APC bayan tattaunawa ta sirri da manyan yan APC a birnin Abuja.
Jam'iyyar APC
Samu kari