Jam'iyyar APC
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a na kasa, Emmanuel Enoidem, ya sasanta rikicinsa da Godswill Akpabio. Ya sauya sheka zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Yayin da ake shirin karbar Abba Kabir zuwa APC, teloli da ’yan kasuwar yadudduka a Kano na samun cunkoson aiki bayan karuwar bukatar kayan jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sa labule da yan majalisun jiha, sun yanke ranar da zai tattara ya bar NNPP zuwa jam'iyyar APC.
Jam’iyyar APC a Kano ta tanadi katin mamba mai lamba 001 domin Gwamna Abba Kabir Yusuf yayin fara rajistar kati, tare da jinkirin gudanar da aikin.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tabo batun ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Gwamnan ha bayyana muhimmancin samun jam'iyya fiye da daya a kasa.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ve yana da yakinin Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu nasara a zaben 2027 saboda dabarun da suka tsara.
Kungiyar matasan APC Arewa ta Tsakiya ta gargaɗi cewa cire Kashim Shettima daga tikitin Tinubu zai jefa jam'iyya cikin mummunan kuskure a zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa APC reshen jihar Kano ta fara yi wa magoya bayanta rajista duk da har yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf bai sauya sheka ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari