Jam'iyyar APC
Rahotannin da ke shigowa sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya ganawa da jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwanwaso a Aso Villa.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa kodayake ta tsaya a kan doron dimokiraɗiyya wajen shirin tunkarar zaben 2027 mai zuwa, gwamnonin da ke shigowa cikinta na da alfarma.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa Ganduje ya zama uban jam'iyya a jihar Kano, shi kuma Gwamna Abba zai rike matsayinsa na jagora.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Wnqi jigon APC ya bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya jefar da kwallon mangwaro ya huta da kuda, ya sauya aheka daga NNPP domin ya dogara da kansa.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai mukin Kano, Ladipo Johnson, ya yi magana kan shirin da Gwamna Abba Kabir Yusuf yake yi na sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Tsohon shugaban APC, John Odigie-Oyegun ya bayyana matakan da za a dauka domin ruguza jam'iyyar APC a zaben 2027. Oyegun ya karbi 'yan LP zuwa ADC a Edo.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya warware suk wata matsala da ta hana Gwamna Abba Kabir Yusuf shiga APC a ganawar da suka yi a fadarsa da ke Abuja.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas ya ce suna dakon dawowar Ganduje da Gwamna Abba Kabir Yusuf daga Abuja domin kaddamar da rijistar mambobin jam'iyya.
Jam'iyyar APC
Samu kari