Jam'iyyar APC
An rahoto cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na fuskantar matsin lamba kan nada shi minista da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Alhamis.
Kungiyar mata da matasan jam'iyya mai mulki sun yi kira ga shugaba, Bola Tinubu ya ƙara nazari kana ya ɗauki tsohon SGF, Boss Mustapha a matsayin shugaban APC.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kogi, Ahmed Ododo, ya amsa gayyatar da hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta yi masa.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai sama wa matasan Najeriya ayyuka a kamfanin Google ta hanyar hada kai da kamfanin a farkon mulkinsa. Rahoto ya bayyana ta yaya.
Ana sa ran a taron majaliaar koli (NEC) wanda zai gudana ranar Alhamis mai zuwa 3 ga watan Agusta, 2023, za a naɗa Ganduje a matsayin shugaban APC na ƙasa.
Dattawan APC na shiyyar Arewa ta tsakiya a Najeriya sun ayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan Kano, Ganduje ya maye gurbin Sanata Adamu amma a matsayin riƙo.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya tura sunayen kwamishinoni 17 ga majalisar dokokin jihar Gombe a ranar da ya cika kwanaki 60 cif a hawa kan mulki zango na 2.
Jam'iyyar APC ta cimma matsayar cewa zata gudanar da taron shugabanni ranar 2 ga watan Agusta, 2023 yayin da taron NEC zai biyo baya ranar 3 ga watan Agusta.
Sakataren watsa labaran jam'iyyar APC na ƙasa, Felix Morka, ya bayyana cwwa har kawo yanzu ba a yanke wanda zai ɗare kujarar shugaban APC da sakataren jam'iyya.
Jam'iyyar APC
Samu kari