Jam'iyyar APC
Tsohon kakakin Shugaba Bola Tinubu, Dakta Josef Onoh ya soki dan takarar jam'iyyar Labour, Peter Obi inda ya ce zai ci amanar Najeriya kamar yadda ya yi wa Ojukwu.
Sanatan Anambra ta kudu a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ifeanyi Ubah, ya canza sheka daga Young Progressives Party (YPP) zuwa All Progressives Congress (APC).
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kotun ƙoli ta yi watsi da ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta Atiku Abubakar, suka ɗaukaka kan nasararsa a zaɓe.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa, David Ombugadu, ya yi tsokaci kan batun cewa yana shirin korar sarakunan gargajiya.
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Sanata Ƙashim Shettima da wasu gwamnonin jam'iyyar APC 14 sun sauka a jihar Imo yayin da APC zata kaddamar da kamfe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya bayyana yadda Tinubu ya zubar wa Najeriya mutunci a idon duniya kan takardun bogi da ya mallaka.
Yayin da ake jimamin rasuwar Abdulƙadir Danbuga, ɗan majalisa daga jihar Sakkwato, majasar wakilan tarayya ta sanar da ɗage zama domin alhinin wannan rashi.
Allah Ya Gafartama Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin ISA/SABON-BIRNI Hon. Abdulkadir Jelani Danbuga. Allah yayi Masa Rahama Ameen.
Tsohon jigo a jam'iyyar APC, Timi Frank, ya buƙaci ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) ta ƙwace shugabancinta a hannun Tinubu.
Jam'iyyar APC
Samu kari