Jam'iyyar APC
Kotun kolin Najeriya ta kammala sauraron kowane ɓangare a karar da ɗan takarar gwamnan APC ya kalubalanci nasarar Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi.
Rahoton nan ya kawo dalla-dallar bayanin yadda Lauyoyin Abba, NNPP, da INEC su ka gwabza da na APC a Kotun koli. Alkali ya bukaci cin bayanin kuri'un da aka soke.
Mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi, Enema Paul, ya hakura ya yi murabus daga kan muƙaminsa saboda rashin lafiyar da yake fama da ita tun tuni.
Yayin da Kotun Koli ta tanadi hukunci a shari'ar zaben jihar Kano, 'yan Kwankwasiyya sun wuce da azumin da su ka dauka don neman nasara a Kotun Koli.
Kotun koli ta gama sauraron shari'a, za a ji wanda zai mulki Jihar Kano tsakanin APC da NNPP. Nan da 'yan kwanaki za a san wanda ya yi nasara a shari'ar da ake yi.
Sanata Ibikunle Amosun ya maidawa Adams Oshiomhole martani mai zafi. Amosun ya zargi Sanata Adams Oshiomhole da karya da canza tarihi a kan rikicin APC.
Sanusi Bature Dawakin Tofa ya bada sanarwa cewa magoya bayan Abba Kabir Yusuf su dauki azumi. NNPP ta rasa duka shari’o’in zaben gwamnan Kano, ta komawa Allah.
Gwamna Caleb Mutfwang ya yi martani kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya gana da Tinubu kan hukunncin Kotun Koli da ake dako a shari'ar zaben jihar Plateau.
Kayode Fayemi ya fadawa Abdullahi Ganduje abin da Bola Tinubu yake bukata. A cewar tsohon Gwamnan Ekiti, shugaban kasa bai bukatar zakin baki a Aso Rock.
Jam'iyyar APC
Samu kari