Jam'iyyar APC
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ADC, NDC da sauran jam’iyyun adawa na koyon darussa daga tsarin dimokuradiyyar cikin gida da take aiwatarwa.
A labarin nan, za a ji cewa bayan dakatar da hadimansa huɗu, gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya kuka dakatar da hadiminsa a karamar hukumar Auyo.
A labarin nan, za a ji Omo-Agege da ke takarar sanata a jam'iyyar ADC ya bayyana dalilan da suka jawo ya ke ƙaunar wasu daga ikon manufofin Bola Tinubu har yanzu.
Kakakin Majalisar wakilai, Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya tabbatar da sauya shekar mambobi 3 daga jihohin Gombe, Adamawa da Bauchi daga APC zuwa ADC da PRP.
Gwamnatin Akwa Ibom ta sallami Osborne Okon, mai taimaka wa mai ba gwamna shawara kan harkokin siyasa, bayan ya ce ya kamata Bola Tinubu ya yi murabus.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa suna shirye su ceto wasu sanatocin da aka kwarfe a zaben fitar da gwami na APC.
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma ya bukaci mambobin APC a Imo su haɗa kai bayan zaɓen fidda gwani, yana mai jaddada fifita muradun jam’iyya sama da na kai.
Hon. Kingsley Chinda ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban marasa rinjaye a Majalisar wakilai ta 10, ya kuma sanar da ficewarsa daga PDP zuwa APC.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya jaddada goyon bayan al'ummarsa ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba za su ki zabensa ba saboda surukinsu ne.
Jam'iyyar APC
Samu kari