Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya tuna baya kan abubuwan da suka faru da shi kafin ya dare kujerar mulki. Ya bayyana cewa an ba shi kyautar kudi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samu goyon bayan jigo a jam'iyyar, Musa Iliyasu Kwankwaso bayan kalam Gwarzo.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa, Felix Morka ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya inganta tsaro a Najeriya kuma ya cancanci tazarce a 2027.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya roki talakawan jihar da su sake zaben jam'iyyar APC a 2027 tare da yafe masu kura kuran da suka tafka a baya.
Kotun daukaka kara da ke zama a Rivers ta rusa shugabannin APC da ke yi wa Nyesom Wike biyayya. Tony Okocha ne shugaban 'yan APC da aka rusa a Rivers.
A labarin nan, za a ji yadda wasu tsofaffin gwamnoni suaka samu nasarar samun takara na kujerun sanata a karkashin inuwar APC mai mulkin Najeriya.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a daina batun waye ubangidan wani a siyasar jihar Kano, ya ce da na iya fin ubanss daukaka.
Ahmed Galadima Aminu ne kadai ya samu tikitin takarar gwamna ƙarƙashin jam'iyyar APC bayan mukarraban Bola Tinubu bakwai sun yi murabus domin yin takara.
A labarin nan, za a ji cewa Blessing Fubara Snr dan uwan gwamna mai ci a jihar Ribas Siminalayi Fubara ya fara neman kujerar gwamna a inuwar NDC.
Jam'iyyar APC
Samu kari