Daurin Aure
Al labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta dawo da ci gaba da shirin daukar nauyin masu karamin karfi da ke bukatar aure a Kano, an ware masu biliyoyin Naira.
Yayin da gwajin kwayar halitta ta DNA ta zama ruwan dare a tsakanin al'umma, malamin addinin Musulunci, Dr Sharafudeen Gbadebo, ya yi gargadi ga Musulmi kan haka.
Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, tare da tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai sun samu damar halartar bikin dan Rotimi Amaechi a cikin cocin Abuja.
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
An daura auren Sanata Abdulaziz Yari ya hada manyan malaman addini, 'yan siyasa, shugaban kasa Bola Tinubu a Kaduna. An yi walima kafin daurin auren.
A daura auren dan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Kano ranar Juma'a. Abba Kabir Yusuf ne ya nemawa Mustapha Rabiu Kwankwaso auren a wani masallaci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeirya domin halartar daura auren dan Sanata Abdul'Aziz Yari.
Jarumin Kannywood, Adam A Zango ya auri mata bakwai daga 2006 zuwa 2025, kuma rabuwa da Maryam Chalawa ne ya jefa shi a damuwa. Legit ta jero tarihin auren Zango.
Mataimaki shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ziyarci jihar Kaduna daurin auren jikar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da gwamna Uba Sani.
Daurin Aure
Samu kari