Daurin Aure
Sheikh Dr Jamilu Yusuf Zarewa na jami'ar ABU ya bayyana wuraren da saurayi ya kamata ya kalla a jikin macen da ya kamata ya aura a addinin Musulunci.
Fitaccen jarumin nan a Kannywood, Adam A. Zango ya oara yin aure watanni bayan rabuwa da matarsa, ya auri jaruma Maimuna watau Salamatu a shirin Garwashi.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana tsantaar godiya da farin ciki da Allah ya nuna mata wannan rana da aka ɗaura aurenta, ta roki addu'a.
Jarumar Kannywood da Nollywood a Najeriya, Rahama Sadau ta shiga daga ciki, an ɗaura aurenta ranar Asabar, 9 ga watan Agusta. 2025 a masallaci a Kaduna.
Yayan amarya Rahama Sadau ya yi bayani kan auren da kanwarsa ta yi a yau Asabar 9 ga watan Agustan 2025 inda ya ce mahaifinsu ya bar musu wasiyya.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta yi aure a jihar Kaduna. An daura aurenta da angonta Ibrahim Garba babu zato ba tsammani, an taya ta murna.
Mawakin Najeriya, David Adeleke da aka fi sani da Davido ya kashe Dala miliyan 3.7, kudin da ya haura Naira biliyan 5 a bikin auren shi da Chioma Rowland a Amurka.
Safiya Umar ta bayyana cewa ba ta tare da Ahmad XM, inda lauyanta ya ce XM ya sake ta saki uku tun watanni biyar da suka gabata saboda wasu matsaloli.
Mazauna yankin ƙaramar hukumar Gwer ta Gabas a jihar Benuwai sun shiga alhini bisa wani kisan wulaƙanci da aka yi wa sabon ango da abokinsa a yankin.
Daurin Aure
Samu kari