Daurin Aure
Andrea Ekeng Inyang, hadimin gwamnan Cross River, Ben Ayade, na musamman kan dabarun sadarwa, yace babu namijin kirki da zai yi soyayya da mace fiye da shekara.
Kyakkywawar diyar gwamnan jihar Kebbi, Sanata Atiku Bagudu, za ta shiga daga ciki. Za a daura auren Maryam da kyakkyawan angonta Ibrahim a cikin wannan makon.
Wata amarya 'yar Afrika mai suna Zainab Ibrahim ta kafa wani babban tarihi a ranar aurenta inda ta saka kaya tsadaddu har kala goma yayin da take farin ciki.
Soyayya ta kullu tsakanin wasu kyawawan jami'an yan sandan Najeriya inda ta kai su ga aure. Tuni kyawawan hotunan jami'an suka yadu a shafukan soshiyal midiya.
An daura auren wani saurayi da budurwarsa cikin sauki bayan abokansa sun yi masa rakiya zuwa kai gaisuwan iyaye. An yi komai bisa addini ba a sako al'ada ba.
Bidiyon wata doguwar amarya tare da guntun angonta ya janyo cece-kuce mai yawa a kafafen sada zumuntar zamani inda wasu ke ganin amaryar bata farin cikin auren.
Kathi Jenkins mai shekaru 74 ta hadu da matashi Devaughn Aubrey. inda suka yi zurfi a soyayya kuma a yanzu haka, masoyan na shirin yin aure har anyi baiko.
A cikin bidiyon da ya yadu a soshiyal midiya, an gano amaryar sanye da doguwar riga irin ta zamani yayinda angonta ya sanya farar shadda dinkin babban riga.
Kyawawann hotunan 'ya'ya matan Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura sun matukar birge jama'a a soshiyal midiya. 'Yann matan hudu reras sun bayyana gwanin kyau.
Daurin Aure
Samu kari