Daurin Aure
Bidiyon wata amarya tana girgijewa tare da cashewa bayan an saka wakar Kizz Daniels ta Buga a ranar aurenta inda ta cire gwagwaronta tae da takalmin kafarta.
An gano Amarya Yacine tsugune a gaban matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha, uwar mjinta, Hajiya Turai Yar’adua, Amina Namadi Sambo da Toyin Saraki.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wani ango yana sujjadar godiya ga Allah bayan an daura masa aure sannan ya fashe da kuka.
A ranar Lahadi da ta gabata ne aka yi liyafar cin abincin dare ta kammala bidiri da shagalin auren diyar, Kashim Shettima, Fatima Shettima da ango Sadiq Bunu.
A ranar Lahadi, 31 ga watan Yuli 2022 ne aka yi kasaitacciya kuma gagarumar liyafar cin abincin dare ta kammala shagalin auren Shehu Yaradua da Yacine Sheriff.
Garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno ya cika ya tumbatsa a ran Asabar yayin da manyan masu fada aji suka halarci daurin auren yar Sanata Kashim Shettima.
An gano Gwamna Babagana Zulum da wani jami’in tsaro suna ta kokarin ganin mutane sun buda don a samu hanyar wucewa a wajen daurin auren diyar Kashim Shettima..
A ranar Asabar, 30 ga watan Yuli ne aka daura auren Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq Ibrahim Bunu. Sanata Kashim Shettima ya sanyawa diyarsa albarka.
An gudanar da shagalin biki na karshe wato ‘budan kan amarya’ Yacine Sheriff wacce aka daura aurenta da angonta Shehu Umaru Yar’adua tun a karshen makon jiya.
Daurin Aure
Samu kari