Daura
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 20 ga watan Yuli, ya bi sahun danginsa a garin Daura, jihar Katsina domin yin bikin babbar Sallar Eid-el-Kabir.
Masarautar Daura da ke Jihar Katsina wato mahaifar shugaba Buhari ta dakatar da Hawan Sallah a bikin Babbar Sallah da za a yi saboda rashin tabbataccen tsaro.
Wasu matasa a Daura, a ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu sun kaddamar da kungiyar ta goyon bayan Dr Abubakar Bukola Saraki ya fito takarar shugabancin kasa a zab
Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruq, ya rasa kaninsa, Abdullahi Umar sanadiyyar hatsarin mota da ta ritsa da shi, The Punch ta ruwaito. Umar ya rasu ne sakamakon mu
Za ku ji Miyagu sun kashe Manomi, sun sace mata a Jihar Shugaban kasa. Katsina ta gamu da hare-haren Miyagun ‘Yan bindiga da masu garkuwa da mutane a makon nan.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana sanya ran za a kammala jami’ar sufuri na tarayya a Daura a watan Satumban 2021, ta bayyana cewa a kyauta za a yi aikin.
Labari da muke samu ya nuna cewar Mallam Mamman Daura ya zanta da shugaban kasa Muhammadu Buhari ta wayar tarho daga inda ya killace kansa a birnin Landan.
Za ku ji jerin wasu labaran bogi da su ka zagaya gari a ‘yan kwanakin nan. Legit.ng Hausa ta duba gaskiyar lamarin nan, ta tace labaran karyan da su ke yawo.
Aminu Balele Kurfi, makusancin Mamman Daura ya bayyana cewa ubangidan nasa ya tafi Landan ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba yi lokaci zuwa lokaci.
Daura
Samu kari