Dandalin Kannywood
Sanannen mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya ce Arewacin Najeriya ba a daukar mutane irinsu da muhimmanci. Ana daukar mawaka da 'yan fim a mutanen banza ne kawai.
Allah ya yi wa fitaccen tsohon jarumin masana'antar Kannywood, Daudu Galadanci, wanda aka fi sani da Alkalin Kuliya rasuwa, a daren ranar Laraba, 13 ga Mayu.
Fitaccen jarumin Kannywood Yakubu Muhammed, ya nuna alhini a kan rasuwar abokin aikinsa kuma amininsa, Ubale Ibrahim. Ya ce shakka babu sun yi babban rashi.
Allah ya yi wa daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da wanke wanke rasuwa.
Daya daga cikin fitattun jarumai a dandalin wasan kwaikwayo na Kannywood, Rahama Sadau, ta watsa wasu zafafan hotunanta tare da kyawawan 'yan uwanta mata uku.
Shahararren dan wasan Hausa kuma mawakin zamani Adam A. Zango, ya fede biri har wutsiya game da dangantakar da ke tsakaninsa da hukumar tace fina-finai ta Kano.
Matakin da hukumar tace fina-finai ta Kano ta dauka na dakatar da shirin Kwana Casa'in da kuma Gidan Badamasi ya jawo mata caccaka da yabo daga wajen jama'a.
Bayan dakatar da haska shirin Kwana Casa'in da Gidan Gidan Badamasi da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tayi, alamomi na bayyana cewa gidan talabijin din A
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, a karkashin shugabancin Isma'il Na'Abba Afakalla ta ba gidan talabijin mai zaman kanshi na Arewa 24 umarnin dakatar da ha
Dandalin Kannywood
Samu kari