Dandalin Kannywood
Daya daga cikin jaruman fina-finan Kannywood wanda ya dade yana taka muhimmiyar rawa a masana’antar, ya bayyana cewa rashin sanin ciwon kai da rashin girmama juna, a matsayin abubuwan da suka fi komai ci mai tuwo a kwarya...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bude gidan kwalliya mai suna ‘Sadau Home’ a Kaduna. Tun farko dai jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram cewa zata bude sabon waje mai suna ‘Sadau Home’ a Kaduna.
Sanannen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shaida wa Aminiya cewa zuwa yanzu ya koma birnin Legas da harkokinsa.
A wata tattaunawa da yayi da BBC, fitaccen jarumi kuma mawaki a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja yayi bayani dalla-dalla akan abubuwan da suka shafi rayuwarshi...
Sananniyar matashiyar jarumar fina-finan Hausa mai suna Surayya Aminu, wacce aka fi sani da Rayya, ta bayyana cewa a kasuwa take don kuwa neman mijin aure take. Jaruma Rayya ta bayyana cewa, a shirye take ga duk wanda yake so da..
Sananniyar jaruma kuma mai daukar nauyin fina-finai, Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da Dawayya, ta bayyana cewa ta samu nasarori masu tarin yawa a masana'antar...
Sanannen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam A Zango wanda a kwanakin baya ya bayyana cewa ya bar masana'antar ta Kannywood saboda wasu dalilai...
A satin da ya gabata ne wasu kafafen yada labarai na Hausa suka dinga wallafa cewa, Shugaba Buhari ya ba wa jarumi Nura Hussaini mukami a kwamitin hukumar aikin Hajji ta kasa. Sai dai bayan bincike da Dabo FM ta gudanar, ta tabbat
A ranar 4 ga watan Disamba 2019 newani bidiyo dauke da wasu samari masu tuyar kosai ya mamaye shafukan sada zumunta, cike da ban mamaki da al’ajabi ganin samari masu tuyar kosai a wannan lokaci da muke ciki na girman kai da son...
Dandalin Kannywood
Samu kari