Dan Wasan Kwallon Kafa

Labarin rayuwar ‘Dan kwallon Super Eagles Ahmed Musa
Labarin rayuwar ‘Dan kwallon Super Eagles Ahmed Musa
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Ku na da labari cewa Gwarzon ‘Dan wasan nan na Kungiyar Super Eagles na Najeriya watau Ahmed Musa yayi suna a Duniya don haka mu ka kawo maku kadan daga cikin tarihin babban ‘Dan kwallon na Kasar nan da ke bugawa a Ingila.