Dan Wasan Kwallon Kafa
Ashe Cristiano Ronaldo ya yi tunanin ya koma bugawa PSG. Sai dai annobar COVID-19 ta hana kungiyar Turai sayen Ronaldo daga Juventus, don haka ya gaza tashi.
Jiya mu ka ji COVID-19 ta kama wani Tauraron Real Madrid. ‘Dan wasan gaban Real, Mariano Diaz shi ne ya kamu da COVID-19 bayan an lashe La-liga a makon jiya.
Mun kawo jerin ‘Yan wasan kwallon kafan za su ji haushin soke Ballon D’or. Irinsu Messi. Ronaldo da Lewandoski ba za su ji dadin fasa bikin Ballon D’or ba.
A shekara 35 a Duniya, Cristiano Ronaldo ya bar tarihi a wasan Juventus. Ronaldo ya fara barin sunansa a littafin gwal a Juventus a cikin shekaru biyu rak.
Mun kawo maku jerin 'Yan wasan da su ka taimakawa Real Madrid wajen lashe gasar La-liga. Benzema ya na cikin ‘Yan wasan Real Madrid da su ka ciri tuta a bana.
Dan wasa gaba na kungiyar Real Madrid, Karim Benzema, ya saka kwallo biyu a wasan da ya basu nasarar bawa kungiyar Barcelona tazarar maki bakwai a teburin jerin
Bruno Fernandes ya tabo tarihin da Ronaldo ya bari a Man Utd tun 2006. Da alamu kwalliya ta fara biyawa Manchester United kudin sabulu a sayen Bruno Fernandes.
‘Dan wasan nan Paul Onuachu mai bugawa kungiyar Genk ya kamu da cutar Coronavirus. Genk ta bada umarnin cewa ‘Dan wasan gaban ya yi maza ya killace kansa a jiya
Tauraron ‘Dan wasa Lionel Messi na iya barin Barcelona a karshen kakar 2021. Yanzu har ta kai Kocin Real Madrid, Zinedine Zidane ya yi magana game da rade-radin
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari