Kotun Kostamare
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta samu Cikas a rusau da ta yi. Babbar kotun jiha ta nemi a biya diyyar biliyoyin Naira ga kamfanin Lamash properties.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello zai sake nufar Kogi. A wannan karon, shi ne zai shigar da kara. Ya zargi wata jarida da son hada shi fada da shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta zargi Facebook da sabawa ka'idoji don haka aka ci ta tara. A yanzu alkali ya bukaci hukumar ARCON ta bar magaar wannan haraji na N60bn.
Wata mata a Kaduna ta gurfana gaban kotu kan kashe diyarta da guba. Kotun ta umarci NSCDC ta tura fayil zuwa daraktan shari’a don shawara kan karar.
Babbar kotun jiha ta yanke hukuncin a shari'ar mama boko haram. An zarge da wasu mutane 2 bisa damfarar motar miliyoyin Naira. Wannan ne karo na 6 da aka daure ta.
Alkalai a jihar Cross River sun shiga yajin aiki saboda rashin cika musu bukatu. Alakalan sun dakatar da dukkanin ayyuka har sai an magance matsalolinsu.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar YPP a zaben jihar Edo ya shiga matsala bayan kotun majistare ta daure kan zargin bata suna da cin zarafin wata matar aure.
Yayin da rigimar sarauta ta kara kamari, mazauna yankin Kajola a karamar hukumar Ero sun maka gwamnatin jihar a kotu kan kakaba masu wani basarake.
Kotu ta wanke wasu mutane da ake zargin yan IPOB ne. Gwamnatin kasar nan na tuhumarsu da ta'addanci. Amma Alkalin kotun ya fadi dalilin sakin mutanen.
Kotun Kostamare
Samu kari