Kotun Kostamare
Kotun majistire da ke Kano ta sake kulle Dayyabu da wasu mutum uku da ake zarginsu da sa hannu wajen kashe direban matar Dayyabu mai suna Nafiu Hafizu a jihar Kano.
Kotun Musulunci a Jihar Kano ta bada umarnin kamo wani jami'in kwatsam mai suna Yusuf Ismail Mai Biscuit, bisa kin amsa sammacin da aka tura masa.
Wata kotu a Abuja, ta garkame wani Mr Okeye kan zargin ya lakadawa Mr Isaac dukan tsiya. Mr Isaac shi ne mamallakin gidan da Mr Okeye ke haya a ciki.
Kotun Shari'ar Musulunci a jihar Kano ta tsare matashi mai suna Musa Okashatu Gobirawa kan barazanar kisa ga dattawan Unguwarsu kan kokarin kwace masa filinsa.
Kotun Majistare a jihar Kano ta umarci ci gaba da tsare Hafsat Surajo a gidan kaso kan zargin hallaka wani matashi mai suna Nafi'u Hafizu a jihar Kano.
Kotun majistare a Lagas ta tura wasu matasa biyu Noah Tovohome da Rajay Zannu kan zargin kashe abokinsa a saboda buhunan shinkafa 36. Sun siyar da shinkafar.
Wata kotun majistire mai zama a Ilorin, babban birnin jihar Kwara, ta garkame wani matashi da ya kashe mahaifinsa kan yana yi masa fada ba tare da aikata laifi ba.
Dandalin soshiyal midiya ya dauki dumi sakamakon furucin Jummai Sankey Jo, wacce ta kira sanatoci da mijinta yayin da ake tantanceta a matsayin alkaliyar Kotun Koli.
asiru Yunusa ya nemi matarsa Aisha Hamisu ta biya shi naira miliyan daya idan har tana so ya sake ta, lamarin da ta ce naira 50,000 kawai za ta biya.
Kotun Kostamare
Samu kari