Cristiano Ronaldo
Manyan Masana sun zabi Gwarazan ‘Yan kwallon da ba su da sa’a a tarihi. Pele, Ronaldo, Messi, Cristiano su na cikin sahun XI na Taurarin ‘Yan kwallo na farko.
Za ku ji taurarin Duniya da fatara ta yi masu zobe bayan ajiye buga kwallo. Mun kawo jerin ‘Yan wasan da su kawo su ka rasa dukiyarsu shekaru da yin ritaya.
A makon nan ne Cristiano Ronaldo ya bugo jirgi ya shigo Turin bayan gano ya na dauke da kwayar COVID-19. Ministan wasanni ya na zargin ‘dan wasan da laifi.
Dazu nan mu ka ji cewa wwaji ya tabbatar da Cristiano Ronaldo ya na dauke da cutar COVID-19. ‘Dan kwallon ba zai samu damar buga wasan Portugal da Sweden ba.
Luis Suarez ya bar Barcelona, ya koma Kungiyar Atletico Madrid. ‘Dan wasan mai shekara 33 ya bar Barcelona da kwallaye 198, hakan ya sa ya zama na 2 a tarihin.
Dazu aka fitar da gwarzon ‘yan wasan bana, za a cire ‘dan wasa daya tsakanin Manul Neuer, Lewandoski da De Bruyne. ‘Yan wasan uku su ne su ke tashe a yanzu.
Za ku ji ‘Yan kwallon da su shiga littafin tarihin zura kwallo a zare. Akwai Ronaldo, Pele, har da su Didier Drogba, Robbie Keane, Neymar Jr., Zlatan Ibramovich
Cristiano Ronaldo ya zama dan wasa na biyu a tarihin duniya da ya zura kwallaye 100 a wasan kasashen na duniya, bayan wasan da ya bugawa kasar shi ta Portugal..
Tauraron Duniya Cristiano Ronaldo ya aikawa Magoya bayan Juventus sako yayin da za a fara kakar wasa ya ce shekara mai zuwa a kungiyar ta Juventus zai yi wasa.
Cristiano Ronaldo
Samu kari