Jihar Borno
Wasu mutane da ba a san ko wanene ba, sun halaka diyar dan majalisar dokokin jihar Borno a gidan mijinta. Lamarin mara daɗin ji ya auku ne a birnin Maiduguri.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bada umarnin rushe gidajen matan banza da ‘yan daba a Borno. Gwamnan ya gano barnar da ake yi, sai ya dauki matakin gaggawa.
Hukumar EFCC ta gurfanar da Aisha Alkali Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' da wasu mutane biyu kan badakalar Naira miliyan 150 a jihar Borno.
Bola Tinubu ya nada matashi mai shekaru 24, Imam Kashim Ibrahim a matsayin shugaban hukumar FERMA tare da wasu mambobin hukumar 14 a jiya Juma'a.
Ƴan ta'addan mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun sha kashin su a hannu bayan jiragen yaƙin dakarun sojin saman Najeriya sun yi musu luguden wuta jihar Borno.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wasu mutane shida kan zargin yunkurin sace taragon jirgin kasa a Maiduguri babban birnin jihar a yau Asabar.
Gwamnatin jihar Borno ta hana ayyukan hakar ma'adanai a sassan jihar duk da gwamnatin tarayya ta yi gargaɗin jihohi su daina shiga al'amuran ma'adanai.
Babban Hafsan Sojoji, Christopher Musa ya zaburar da sojojin Najeriya da ke yaki da ta'addanci a Borno ya ce duk wanda kai kashe dan Boko Haram ba bai cika soja ba.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi yan ta'addan da suka rage su miƙa wuya ko kuma dakarun soji su tura su lahira.
Jihar Borno
Samu kari