Jihar Borno
Rundunar tsaro yi martani ga Gwamna Babagana Zulum na Borno kan sake bayyanan hare-haren Boko Haram a jihar da ke Arewa maso Gabas da aka sha fama a baya.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan sukar da Sanata Ali Ndume ya yi wa mai girma Bola Tinubu. Ta ce halin da yake nunawa bai dace da sanata ba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koka kan ksruwar hare-haren 'yan ta'addan Boko Haram a jihar. Ya ce lokaci ya yi da za a fadi gaskiya.
Sanata Sunday Karimi mai wakiltar Kogi ta Yamma ya taso Sanata Ali Ndume a gaba kan kalaman da ya yi dangane da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi artabu mai tsanani da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. An samu asarar rayuka a bangarorin sojoji da na 'yan Boko Haram.
Rahotanni sun tabbatar da cewa a kasuwannin Adamawa, Yobe da Borno, farashin masara, shinkafa, dawa da wake sun sauka sosai, amma banda na doya da dabbobi.
Bola Ahmed Tinubu ya sauke Mele Kyari a matsayin shugaban NNPCL inda ya maye gurbinsa da Bayo Ojulari da ya fito daga jihar Kwara a Arewa ta Tsakiya.
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne, sun kai hare-hare a wasu sansanonin sojoji a jihar Borno. An samu asarar rayukan jami'an tsaro.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta lalata motocin yaki uku tare da kashe ‘yan ta’adda da dama a wani gagarumin farmaki a yankin Timbuktu Triangle na jihar Borno.
Jihar Borno
Samu kari