Jihar Borno
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Kungiyar ISWAP ta mayar da martani ga kalaman Donald Trump, tana kiran shugaban Amurka “makaryaci kuma dan kama-karya” da ke neman ya ta da rikici a Najeriya.
Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan Boko Haram shida a Mallam Fatori, sun kwato bindigogi, jirage marasa matuka, da makamai yayin da suka dakile hari.
Gwamnatin jihar Borno ta fara amfani da kamfanin hada rabobi da da kayan sola da ake yi a jihar zuwa jihohi. A lokacin Muhammadu Buhari aka kaddamar da cibiyar.
A labarin nan, za a ji cewa wani rahoto ya bayyana yadda wasu mutane sama da miliyan 24 ke cikin barazanar fadawa a cikin matsanancin yunwa a shekarar 2026.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya sake nanata cewa gaba daya jihar Borno na tare da APC da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce za su sake zabensa a 2027.
Alhaji Aliko Dangote ya tura ma'akatan da ya kora zuwa jihohin Zamfara, Borno Benue bayan dawo da su bakin aiki. An kori ma'aikatan ne bayan rikici da PENGASSAN.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Masu lalata kadarorin gwamnati sun rusa hasumiyar wutar TCN a kan layin Gombe–Damaturu, wanda ya jefa Borno da Yobe cikin duhu yayin da kamfanin ke gaggawar gyara.
Jihar Borno
Samu kari