Jihar Borno
Ana fargabar Boko Haram ta kashe kwamandan bataliyar soji ta 202, sojoji biyar da ’yan CJTF uku a Kashimiri, Borno; sojoji na ci gaba da aikin kakkabe miyagun.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP, a wani harin kwanton bauna. An kashe 'yan ta'adda masu yawa yayin arangamar.
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan wani bidiyo da ake yadawa a kafafen sada zumunta da ke nuna Boko Haram sun mamaye barikin sojoji na Najeriya.
Tsohon hafsan tsari a Najeriya, Janar Lucky Irabor ya ce aƙalla sojoji 2,700 ne suka mutu cikin shekaru 12 na yaƙin da Najeriya ke yi da yan ta'addan Boko Haram.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato kudade masu kauri a hannunsu.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISPWA sun kai hari wani sasanin rundunar sojin Najeriya a Borno da sanyin safiyar ranar Juma'a,ana fargabar rasa rayuka.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin bincike kan zargin cin zarafin mata musulmai masu sanya hijabi a wasu asibitocin Maiduguri a Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kyauta mai gwabi ga wata ma'aikaciyar lafiya 'yar asalin Anambra. Ya nuna cewa ta yi sadaukarwa a jihar.
Mazauna Banki a Borno sun bayyana yadda Baturen 'yan sandan yankin ya tattara kawunan jama'a da 'yan sanda a lokacin da mayakan Boko Haram su ka kai hari.
Jihar Borno
Samu kari